1/5
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 0
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 1
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 2
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 3
Legit.ng: Labaran Najeriya screenshot 4
Legit.ng: Labaran Najeriya Icon

Legit.ng

Labaran Najeriya

Genesis Media
Trustable Ranking Icon인증완료
1K+다운로드
276.5kB크기
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
안드로이드 버전
2.0.0(16-07-2022)최신 버전
-
(0 리뷰)
Age ratingPEGI-3
다운로드
세부 정보리뷰버전정보
1/5

Legit.ng: Labaran Najeriya의 설명

Legit.ng (ex-NAIJ.com) – 나이지리아 뉴스 HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya. Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so.


Legit.ng News App에서 다음과 같이 말했습니다.


⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng.


⭐️Kanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.


⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana'antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.


⭐️Siyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, manyan jam'iyyun siyasa, zabukan jin ra'ayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.


⭐️Labaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana'antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.


⭐️Labarai da suka shafi al'umma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al'ajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.


Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:

◉Labarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.

◉Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.

◉ Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.

◉ Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.

◉Aika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.

◉Kallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.


Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Legit. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abuja.


툰튜브 무


Muna maraba da sharhi da shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng.


◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

◉ Shafin Intanet na Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/

◉ 합법 하우사 페이스북: https://web.facebook.com/legitnghausa

◉합법적인 하우사 인스타그램: https://instagram.com/hausalegitng

◉ 합법 하우사 유튜브: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa

◉ 합법 하우사 트위터: https://twitter.com/legitnghausa

◉합법적인 하우사 틱톡: https://www.tiktok.com/@legitnghausa


Legit.ng - 자가바아!


🇳🇬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYA🇳🇬

Legit.ng: Labaran Najeriya - 버전 2.0.0

(16-07-2022)
다른 버전들
뭐가 새롭나⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.

아직 평가나 리뷰가 없습니다! 첫 번째로 남겨 보세요

-
0 Reviews
5
4
3
2
1
Info Trust Icon
좋은 앱임을 보장합니다이 어플리케이션은 바이러스,멀웨어와 기타 악의적인 공격에 대한 보안 시험을 통과하였으며 어떠한 위험요소도 포함되어 있지 않습니다.

Legit.ng: Labaran Najeriya - APK 정보

APK 버전: 2.0.0패키지: com.naij.hausa
안드로이드 호환: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
개발자:Genesis Media개인정보보호정책:https://www.naija.ng/privacy.html권한:0
이름: Legit.ng: Labaran Najeriya크기: 276.5 kB다운로드: 4버전 : 2.0.0출시 날짜: 2024-05-18 04:38:33최소 스크린: SMALL지원되는 CPU:
패키지 ID: com.naij.hausaSHA1 서명: C6:48:1E:7A:A1:EB:69:77:D0:C8:0E:BB:71:AF:CA:CF:D2:F7:4E:9E개발자 (CN): TUT.BY단체 (O): TUT.BY로컬 (L): Minsk나라 (C): BY주/시 (ST): Minsk

Legit.ng: Labaran Najeriya의 최신 버전

2.0.0Trust Icon Versions
16/7/2022
4 다운로드276.5 kB 크기
다운로드

다른 버전들

1.0.20Trust Icon Versions
16/6/2021
4 다운로드14.5 MB 크기
다운로드
1.0.17Trust Icon Versions
27/2/2021
4 다운로드14.5 MB 크기
다운로드
1.0.16Trust Icon Versions
4/10/2020
4 다운로드12.5 MB 크기
다운로드
appcoins-gift
AppCoins GamesWin even more rewards!
더 보기

동일 카테고리의 앱

좋아할 만한 것...